Bikin Eyo

Infotaula d'esdevenimentBikin Eyo

Iri biki
Validity (en) Fassara 1780 –
Ƙasa Najeriya
Eyo Bajulaiye Ineso Masquerade a wani unguwar zama a Legas kusa da dandalin Tafawa Balewa.

Bikin Eyo, wanda aka fi sani da Adamu Orisha Play,[1] bikin Yarbawa ne dake yankin kuduya

ke banta da birnin Legas na Najeriya.[2] A zamanin yau, mutanen Legas suna gabatar da shi a matsayin bikin yawon buɗe ido kuma[3] saboda tarihinsa, ana yin shi ne a tsibirin Legas.
  1. "Eyo festival: History and features". Vanguard News (in Turanci). 2017-06-02. Retrieved 2021-07-29.
  2. "Nigerian Festivals". OnlineNigeria.com. Archived from the original on 16 November 2011. Retrieved 24 November 2011.
  3. "The Lagos Carnival". Lagos Carnival Website. Lagos State Government. Archived from the original on 6 December 2011. Retrieved 24 November 2011.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search